Za mu yi wani abu a kan albashin ‘Yan siyasa nan da karshen shekarar nan – RMAFC

  • RMAFC ta ce ana aiki domin a sake duba kudin da ake biyan ‘Yan siyasa
  • Hukumar ta na kuma aiki a kan albashin Ma’aikatan da ke aikin shari’a
  • Akwai yiwuwar ayi wa Jami’an gwamnatin kari ko ragi a karshen bana

Shugaban hukumar RMAFC mai alhakin tsaida albashin ma’aikata a Najeriya ya ce an fara zama a kan kudin da ake biyan ‘yan siyasa da malaman shari’a.

Jaridar The Cable ta ce shugaban RMAFC na kasa, Elias Mbam, ya bayyana wannan wajen wani biki da aka shirya a garin Amagu, karamar Ikwo, jihar Ebonyi.

Daga Ahmad Aminu Kado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *