Zan fadi wasu magan-ganu uku da Mijina yafadamin dab da rasuwarsa – In ji Matar Marigayi Janar Attahiru.

Matar marigayi tsohon Babban hafsan Sojojin Najeriya Janar Attahiru Ibrahim, Hajiya Fati Attahiru ta ce zata fadi wata magana guda uku da Mijin ta ya gaya mata dab da zai rasu.

Ta fadi haka ne yayin da Uwar Gidan Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha Buhari takai mata ziyarar ta’aziyya bisa rasuwar Mijin nata a yau Lahadi.

Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari, ta kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan mamacin COAS.

Uwargidan shugaban kasar a shafinta na Twitter ta tabbatar da cewa, “Na kai ziyarar ta’aziyya ga Iyalin Babban Hafsan Sojojin, Laftanar Janar Ibrahim Attahiru.

“Mutuwar Marigayi Babban Hafsan Sojojin da sauran hafsoshin sojan da ke cikin wannan mummunan jirgin babban rashi ne ga danginsu da kuma Kasar baki daya.”

Daga Kabiru Ado Muhd

2 thoughts on “Zan fadi wasu magan-ganu uku da Mijina yafadamin dab da rasuwarsa – In ji Matar Marigayi Janar Attahiru.

 • May 23, 2021 at 10:01 pm
  Permalink

  Allah yaginsa amatsayinsa na musulmi, mude talakawan Nigeria sam bamusan waye yakesonmu bah kuma bamusan wayakekin mubah mude lalube mukeyi acikin duhu Allah yasa mulalu6u nagari

  Reply
 • May 23, 2021 at 10:09 pm
  Permalink

  May their gentle souls rest in peace, and the Almighty God comfort their families ,
  Ameen

  Reply

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *