Zan samar da tsaron jihar Kaduna a tsarin fasahar zamani matakin duniya domin Al’umma da masu zuba jari ~Sanata Uba sani.

Dan takarar gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba sani a cikin littafin kundin manufofinsa ga jihar Kaduna a shafi na takwas Zuwa na Tara Yana Mai cewa.
Kaduna zata zama mai aminci da lumana Da hada kan jihar Kaduna.
Tabbatar da tsaro da tsaron Al’ummar
jihar Kaduna mai albarka
wanda zai ba da garanti ga masu zuba jari
Ga tattalin arzikin mu domin tabbatar da begen mafarkinmu na gaba.
TSARO DOKA DA ODA.
Gwamnatin APC ta Jihar Kaduna za ta tabbatar
tsaron rayuka da dukiyoyi ta hanyar..
Zuba jari na matakin gaba
fasaha domin tsaro
bin doka da oda.
Kaddamar sa
Asusun Amincewar Tsaro na Jihar Kaduna domin kara tallafawa
hukumomi tare da
Taimakawa Gwamnatin Tarayya domin ƙarfafa tsaro a fadin
hanyoyi da layin dogo dake a cikin
jihar.
Yin amfani da fasahar zamani
da matakan tsaro na matakin duniya.
Karfafa Jihar Kaduna domin Samar da
Hukumar zaman lafiya ta karfafa
isar da sakon zuwa ga
Aiwatar da tunani da kuma taimakawa tare da warware Hana afkuwar
rikici.
Haɓaka haɗin gwiwa tare da
Gwamnatin Tarayya a wani bangare
don tabbatar da an turawa
jami’an tsaro kayan aiki
domin samar da isasshen tsaro
a jihar mu Abar kaunarmu.
Karfafa rundunar ‘yan Banga na Jiha zuwa ga taimakon kokarin
hukumar tsaro ta tarayya.
Zurfafa tattara bayanan sirri
ta hanyar sadarwa ta kasa da Shugabanin addini da sauran Al’umma
shugabanni don tallafawa jami’an tsaro.
Ci gaba da mai da hankali kan Doka
da oda ta hanyar Gaggauta sauye-sauyen tsarin shari’a
don bunkasa iya aiki na
tsarin shari’a domin samar da
adalci cikin gaggawa.
Ƙaddamar da lambar kasuwanci
don taimakawa ga magance matsalar ƙuduri na Rigingimun kasuwanci.
Duk wannan na kunshe a cikin littafin kundin manufofinsa Sanata Uba sani Dan takarar Neman Gwamnan jihar Kaduna a karkashin jam’iyar Apc, zamu cigaba da kawo maku fassarar wannan manufofin sashi sashi..