• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
JaridarMikiya
Advertisement
  • Home
    • Home – Layout 1
    • Home – Layout 2
    • Home – Layout 3
    • Home – Layout 4
    • Home – Layout 5
    • Home – Layout 6
  • Tech

    These Are the 5 Big Tech Stories to Watch in 2017

    With 150 million daily active users, Instagram Stories is launching ads

    Trending Tags

    • Nintendo Switch
    • CES 2017
    • Playstation 4 Pro
    • Mark Zuckerberg
No Result
View All Result

Home Labarai

Zan yi duk abin da zan iya a matsayina na babban kwamandan dakarun Najeriya don jama’a su gamsu da ayyukanku Buhari ya sabbin Hafsoshin Tsaro.

Sabiu1 by Sabiu1
January 27, 2021
in Labarai
0
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da sabbin Hafsoshin Sojin Kasar Nan a Yau Laraba.

A ganawar tashi da Hafsoshin Shugaba Buhari yacewa Hafsoshin Tsaro “Muna wani yanayi ne na gaggawa, ku kasance masu kishi, ku yi wa kasarku hidima domin sadaukarwarku ga kasarku take.” In ji Buhari kamar yadda wata sanarwa dauke da sa hannun hadiminsa Femi Adeshina ta nuna wacce ya sitar a yau Laraba.

Manyan hafsoshin sojin sun samu jagorancin Ministan tsaro Manjo-Janar Bashir Magashi (mai ritaya,) wadanda suka hada da Manjo-Janar Leo Irabo wanda shi ne babban hafsan hafsoshin sojin kasar, sai Manjo-Janar Ibrahim Attahiru, wanda shi ne shugaban dakarun kasa, sai Rear Admiral A.Z Gambo, wanda zai jagoranci sojojin ruwa da kuma Air Vice Marshal I.O. Amao, wanda zai jagoranci rundunar sojin sama.

Shugaban na Najeriya ya kuma taya su murna da samun wannan dama, dangane da sassan rundunonin sojin da za su jagoranta.

“Babu wani abu da zan fada muku kan wannan aiki, saboda kuna cikinsa. Ni ma na taba yin sa, zan taya ku da addu’a. Sannan na ba ku tabbacin cewa duk abin da zan iya yi a matsayina na babban kwamandan dakarun Najeriya, zan yi shi, don jama’a su gamsu da ayyukanku.” Buhari ya ce cikin sanarwar.

Ya kuma bukaci manyan hafsoshin da su mayar da hankali wajen karawa manyan jami’ansu da dakarunsu kwarin gwiwa, ya kuma sha alwashin cewa gwamnati “za ta yi iya bakin kokarinta wajen samar da kayan aiki,” ga sojojin Najeriya.

Ahmed T. Adam Bagas ✍️

Previous Post

Musilmin namiji bashi barin matarsa ta aure ta more rayuwar salon sabon Gyaran gashi ~Inji Aisha Yusufu

Next Post

Kashe Mutane Da Yawa Yayin Rikici Da ‘Yan Bindiga A Katsina.

Sabiu1

Sabiu1

Next Post

Kashe Mutane Da Yawa Yayin Rikici Da 'Yan Bindiga A Katsina.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Stay Connected test

  • 23.6k Followers
  • 99 Subscribers
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Burin murtala garo na zama Gwamnan Kano ya ruguje, ya hau jirgi ya bi Ganduje kasar Dubai domin neman goyon bayansa kafi ya ajiye mukamin kwamishina.

Burin murtala garo na zama Gwamnan Kano ya ruguje, ya hau jirgi ya bi Ganduje kasar Dubai domin neman goyon bayansa kafi ya ajiye mukamin kwamishina.

April 2, 2022
An garzaya da Buba Marwa Asibitin kasar London kwanaki ka’dan Bayan DIG mai Binciken DCP Abba kyari ya mutu.

An garzaya da Buba Marwa Asibitin kasar London kwanaki ka’dan Bayan DIG mai Binciken DCP Abba kyari ya mutu.

March 15, 2022
TSARO: Maganar gaskiya Buhari bashi da imani bashi da tausayi, Allah ya Isa Tsakanin mu da azzalumin Shugaba ~Cewar Ali madaki.

TSARO: Maganar gaskiya Buhari bashi da imani bashi da tausayi, Allah ya Isa Tsakanin mu da azzalumin Shugaba ~Cewar Ali madaki.

March 30, 2022
DA ‘DUMI ‘DUMI: EFCC ta gano yadda Gwamna Tambuwal yayi kwana da Naira Bilyan 189.1bn zuwa ga wasu asusun ajiyar bankuna.

DA ‘DUMI ‘DUMI: EFCC ta gano yadda Gwamna Tambuwal yayi kwana da Naira Bilyan 189.1bn zuwa ga wasu asusun ajiyar bankuna.

April 2, 2022

Ina son aure yaro matashi dan shekara 25 zuwa 30~ Inji shugabar kungiyar muryar Zawarawa ta Kano

14

CBN ya rabawa Matasa mutum sama da dubu bakwai naira Biliyan biyu da digo hudu (2.04b) a karkashin tsarin NYIF.

6

Kasuwancin Cryptocurrency Haramun ne zalla ~inji Sheikh Bin Usman.

4

Duk Wanda Ya Cika Neman Bashin Ranche Karkashin Tsarin NYIF Ya Gaggauta Shiga Dashboard, Ya Sabunta Asusun Ajiyarshi Na Banki

3
Da Dumi Dumi: ‘Yan ta’adda sun harbe daya daga cikin mutanen da aka yi garkuwa da su a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna, in ji mai sasantawa.

Da Dumi Dumi: Kotu ta daure Sanatan Najeriya shekaru bakwai a gidan yari bisa samunsa da laifin karkatar da kudade.

July 1, 2022
Sanatocin kasar Amurka sun bukaci a saka Najeriya a cikin jerin kasashe masu take hakkin addini.

Sanatocin kasar Amurka sun bukaci a saka Najeriya a cikin jerin kasashe masu take hakkin addini.

July 1, 2022
‘Yan ta’addan Igbo IPOB sun kashe Sharif Abubakar Isah Mayolope a jihar Anambra.

‘Yan ta’addan Igbo IPOB sun kashe Sharif Abubakar Isah Mayolope a jihar Anambra.

July 1, 2022
Yakin Rasha da Ukraine: Najeriya a shirye take ta samar da iskar gas a fadin Turai – Buhari

Yakin Rasha da Ukraine: Najeriya a shirye take ta samar da iskar gas a fadin Turai – Buhari

July 1, 2022

Recent News

We bring you the best Premium WordPress Themes that perfect for news, magazine, personal blog, etc. Check our landing page for details.

Follow Us

Browse by Category

  • Addini
  • Al'adu
  • Alqur'ani Tafarkin Tsira
  • Fina finai
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kasuwanci
  • Kimiya Da Fasaha
  • Kungiyoyi
  • Kunne Ya Girmi Kaka
  • Labarai
  • Lafiya
  • Mata
  • Nishadi
  • Rahotanni
  • Sana'o'i
  • Sanannu
  • Siyasa
  • Sports
  • Startup
  • Tech
  • Travel
  • Tsaro
  • Tsegumi
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • World
  • Zamani
  • Zamantakewa

Recent News

Da Dumi Dumi: ‘Yan ta’adda sun harbe daya daga cikin mutanen da aka yi garkuwa da su a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna, in ji mai sasantawa.

Da Dumi Dumi: Kotu ta daure Sanatan Najeriya shekaru bakwai a gidan yari bisa samunsa da laifin karkatar da kudade.

July 1, 2022
Sanatocin kasar Amurka sun bukaci a saka Najeriya a cikin jerin kasashe masu take hakkin addini.

Sanatocin kasar Amurka sun bukaci a saka Najeriya a cikin jerin kasashe masu take hakkin addini.

July 1, 2022
  • About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact

© 2022 JaridarMikiya - Design by NGWebDev.

No Result
View All Result

© 2022 JaridarMikiya - Design by NGWebDev.