shugaban Kasa Muhammadu Buhari Maigaskiya ya cire dokar takaita tafiya a tsakanin jihohin Nigeria gabaki daya, yanzu kowa yana da damar shiga kowace jiha a Nigeria ba tare da tsangwama ba saboda Coronavirus
Sannan shugaban, ya amince daliban makarantar sakandare da zasu rubuta jarrabawan kammala makaranta su koma su rubuta jarabawarsu