Tsaro
Labari Mai Dadin Ji: Rahotanni Na nuna cewa Sojoji sunyi nasara Kan yan Ta’adda a Katsina…

Wani Labari mai dadin ji ya Iskomu cewa Kamar yadda kuke gani a Cikin Potunan nan Sojoji Sunyi nasar Kashewa da kone mafakar yan bindiga dake Tada kayar baya a Jahar Katsina.
Muna fatan Allah ya kawo mana Mafita a Kasar nan Baki daya.
Ahmed T. Adam Bagas