Labarai
Labari Mai Dadin Ji: Ministan Tsaron Najeriya Ya Sha Alwashin Nemanawa Yunusa Yellow ‘Yanci.
Daga Kabiru Ado Muhd
Ministan Tsaron Najeriya General Bashir Magashi Ya Sha Alwashin Daukaka Kara Zuwa Kotun Daukaka Kara Domin Kwatowa Yaron Nan Yunusa Yellow Hakkinsa.
Idan Baku Manta Ba Wata Kotu A Jihar Bayelsa Ta Yankewa Yunusa Yellow Hukuncin Zaman Gidan Yari Har Na Tsahon Shekara 26.
Bayan Dogon Bincike Da Ministan Tsaron Na Najeriya Bashir Magashi Yayi Ya Gano Cewa Yunusa Yellow Ba Sato Yarinyar Nan Yayi Ba.
Allah Yataimaki Ministan Tsaron Najeriya General Bashir Salihi Magashi, Wannan Jihadi Da Yasha Alwashin A Daidai Lokacin Da Kowa Yayi Shiru Yaki Cewa Komai Allah Yadafa Masa.
General Bashir Salihi Magashi Duk ‘Yan Arewa Suna Godiya.