Labarai

Lallai Ku Tabbatar Kun Bawa Masu Zanga-zangar #ENDSARS Kariya Da Tsaro Gargadin Buhari Ga ‘Yan Sanda.

Spread the love

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya Ja kunnen ‘yan sandan Najeriya cewa lallai su tabbatar sun bawa masu zanga zanga kariya da tsaro daga masu kai musu hari.

Shugaban kasar yana cewa yana shawartar matasan masu yin zanga zangar da su cigaba da gudanar da zanga zangar tasu cikin lumana babu wanda ya isa ya dakatar dasu akan hakan.

Ya tabbatar musu da cewa suna nan suna duba bukatun su kuma zasu biya musu nan bada jimawa ba.

Daga Kabiru Ado Muhd

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button