Mata iyayenmu
Mafarki Nayi Aka Cemin Idan Nayiwa Yarinya ‘Yar Shekara 5 Ko 8 To Zan Zama…….Inji Wani Dan Shekara 45 Da Yayiwa ‘Yar Shekara 8 Fyade.
Wani mutum me kimanin shekara 45 me suna Aliyu Adamu da ake zargi da yiwa wata yarinya Yar shekara 8 fyade da ake tuhumarsa a gaban hukuma, se yace mafarki yayi ana gaya masa cewa indai yayiwa yarinya Yar shekara 5 ko 8 fyade zai zama hamshakin me kudi a duniya.
Kunji irinta ko.?
Wanne irin hukunci kukaga yadace da wannan mutumin..?
Daga Kabiru Ado Muhd.