Lafiya
Mahaifin Yar Majalisar Tarayya Musulma A Amurka Ya Rasu!
Ilahin Omar Yar majalisar tarayya ce daga kasar Amurka, kuma muslma ce Sharaf.
Yar majalisar ta rasa mahaifinta ne maisuna Nur Omar Muhammad a yau.
Mahaifin nata ya rasa rayuwarsa ne sanadiyar kwayar cutar Coronavirus, dake addabar sassan duniya a wannan zamani.
Yar Majalisa Ilahin tana daya daga cikin yan majalisu muslmai dake fafutukar kawo doka da zata tilasta sanya hijabi a kasar Amurka.
Daga Abdullahi Muhammad Maiyama