Labarai
Mai Rabon Ganin Badi: Yarinyar Da Aka Sakawa Kwaya Acikin Kayanta Aka Kamata A Saudiyya Ta Kammala Bautar Kasa.
Shin kun tuna da zainab Aliyu?
Ita ce wacce aka zarga da safarar miyagun kwayoyi a kasar saudiyya wacce shugaba kasa muhammadu Buhari yasanya baki aka ceto ta.
Itace wannan ta kammala bautar kasarta.
Dama Hausawa sunce Mai rabon Ganin badi ko ana dakawa a turmi sai ya gani.
Daga Kabiru Ado Muhd