Labarai

Mai sabon aure dai Hausawa Kan kiransa da suna Ango kasha kamshi.

Spread the love

Hotunan auren gargajiya da amarya tayi tare da karamin yaro wanda Bai wuce ya zama danta ba a ranar bikinta, sun bazu a yanar gizo
Amaryar bikin aure a Nigeria tare da kanin angonta

Wani ma’abocin amfani da Facebook a Najeriya da aka bayyana da suna Qasim Aliy Balogun, ya hau dandalin sada zumunta inda ya saka hotunan amaryar bikin aure tare da wani karamin yaro a matsayin angonta.

Da farko tunani, an ɗauka cewa wanna baiwar Allah mai shekaru da yawa ta auri ƙaramin yaro ne, Lamarin da ya haifar da da zanga-zanga daga masu amfani da shafukan sada zumunta.

Amma ci gaba da bincike ya nuna cewa angon da ya kamata ya kasance tare da amaryarsa yayin gabatar da bikin gargajiyar auren, yana can kasar UAE da nisa, kuma kaninsa ne ya wakilce shi.

Kalli wasu hotuna a kasa;

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button