Labarai
Majalisa tace babu batun karin wutar kantarki
Majalisun ‘kasa sun dakatar da batun Karin wutar lantarki da hukumar rarraba wutar lantarki ta kasa (T C N) ta bijiro dashi a wata Mai zuwa
Majalisar dattawa da majalisar wakilai a zaman da sukayi jiya sun dakatar da batun ‘karin
Inda suka ce a wanan yanayin da ake ciki be kamata a ‘Kara ‘kudin wutar lantarki ba kamata yayi a ‘Dage batun zuwa wani lokaci da Daga Abdulrashid Abdullahi,Kano