Labarai

Majalisar Dinkin Duniya Zata kirkiri Sabuwar Kasa Tsakanin Najeriya Da Kamaru.

Spread the love

Majalisar dinkin duniya ta shirya tsaf Daga Ranar Laraba 10 ga watan yunin wannan shekarar zata kirkiri wata Sabuwar kasa a Tsakanin Najeriya da Jamhuriyar Kamaru, Sabuwar kasar za’a Saka mata suna United Nations Oginazatio.

Sabuwar kasar zata Lakume akallah Kauyuka 24 daga Kasar Najeriya.

Wannan yarjejeniya ta Faru ne tun Shekarar 2003 lokacin mulkin Olusegun Obasanjo da Shugaban Kamaru da sakataren Majalisar dinkin Duniya Na wanacan lokacin.

Ku biyomu domin kawo muku Cikken Rahoton…

Ahmed T. Adam Bagas

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button