Nishadi

Maman taraba ta bayyana sunan masu Daukar nauyin Ta’addanci

Tsohuwar Ministan matan Nageriya maman taraba hajiya Aisha jummai alhassan ta bayyana sunan mai daukan nauyin ‘yan Ta’addanci jihar taraba, an nuno jummai a wani gajeran Bidiyon tana mai cewa yanzu haka mun samu zaman lafiya a jihar taraba Sakamakon mai kawo mana Ta’addancin ya bar gari daman ba wani bane ke kawo fitina Sani Dalladi  ne dan takarar gwamna na shekarar 2019 a Jam’iyar APC tace Sani shine yake sayan kayan maye tare da adduna wukake yana bawa matasa kayan shaye shaye domin susha su fita hayyacinsu suyi Ta’addanci…
maman taraba tace yanzu da ike yabar gari ba gashi munyi zabenmu lafiya ba tace daman shi wannan Gwamna namu bamai son tashin hankali bane mai son zaman lafiya ne shi dai mai Ta’addancin ya riga ya bar gari…
Inji hajiya aisha Jummai alhassan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button