Rahotanni

Mansura isa ta koka kan batun kashe kashen katsina…

Spread the love

Tsohuwar jaruma kuma matar fitaccan jarumin fina finan hausa mansura isa sani danja ta koka kan batun Ta’addancin kisan dake faruwa a jihar katsina mansura ta rubuta a shafinta na Instagram cewa ita ta kasance tana son katsina tace na taba Shekara guda a malunfashi ta jihar katsina gashi yanzu inason kai ziyara jihar tare a iyalaina ba tare da tunanin yan Ta’adda ko Boko haram ba.

mansura tace katsina garin masoyane sun iya karrama baki a karshe mansura tace kuyi masu Addu’a allah ya karesu muna bukatar zaman lafiya tace ya allah ya kawo Karshen wannan abu…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button