Labarai
Maryam Booth Bayan fitowar Bidiyon tsiraicinta
Jaruma Maryam booth tun bayan Bidiyon tsiraicinta da ya fito duniya maryam boothjama’a suke ta tofa Albarkacin bakinsu Sai dai maryam bata nuna halin canzawa ko jin kunya ba sa6aninga bisa al’a ada ko wacce mace daga cikin wa’yanda suka shahara a duniya idan aka samu Kuskure tsiraicin su ya fito duniya to sai kaji ka daina jin labarin du kwata kwata da dama canja sana’a suke ko kuma suyi aure ko kuma kaji sunyi shiru hatta ko’a jariduma ba’a jin labarinsu amma lamarin maryam booth yasha banban dana sauran…
domin kuwa acikin Al’amuranta babu abinda ya canja sai dai tun daga lokacin da abin ya faru munyi la’akari da yadda maryam take post a shafukan ta na sada zuminci kullum aikinta kenan habaici ga mutane aciki post nata kamar haka….