Fashion
Maryam Both Ta Gwabama Mata Magana
Maryam tace Tsayayyiyar Mace, itace wacce take tsayuwa da kafafunta na kanta da kanta.
Mace mai Nagarta Itace take iya tsayawa kowa da kowa
Sai dai ko da waye Maryam Both Take yin wannan Habaicin nata allah masani ta rubututa ne A Shafinta na Instagram…