Maganar saka matar aure a wakar jihata da Rarara yayi ita Wacce aka saka a wakar Mai suna Maryam Muhammad ta fito Cikin Bidiyo tayi bayanin gaskiyar Abinda ya faru ga dai bidiyon mun kawo maku asha Kallo lafiya.. https://www.instagram.com/p/CHlr11yAfuQ/?igshid=lj8omdpsxc32