Labarai

Maryam Yahaya ta cika Shekaru 23 a duniya ga tarihinta mun kawo…

Maryam Yahaya ta Cika Shekaru 23 a duniya maryam dai yar fim din Hausa ce ta Najeriya a masana’antar Kannywood. Ta samu kyautar karramawa sanadin film mai suna Mansoor, fim din da Ali Nuhu ya shirya Game da rawar da ta taka, Maryam Yahaya an zabe ta a matsayin babbar jaruma wacce City People Entertainment Awards ta bayar a shekarar 2017 Hakanan an zabe ta a matsayin mafi kyawun jarumai na City People Entertainment Awards a cikin Shekara ta 2018Maryam Yahaya  an haifeta 17 ga Watan Yuli Shekara ta 1997 yanzu tana da Shekaru 23 A duniya a garin Kano, Nigeria aka haifeta mahaifunta sunan sa Yahaya Yusufsunan Mahaifiyarta Maimunatu Umar tun farko Maryam Yahaya tana da burin yin abin da ya dace tun daga yarinta, mafi yawan fina-finan Hausa da ta ke kallo suna burge ta.hakan ya burgeta yasa ta shiga harkar tayi kuma nasarar fitowa  karon farko a wani fim mai suna Gidan Abinci, wanda Barauniya da Tabo suka biyo baya inda ta taka rawar gani Ta yi suna ne bayan data zama kwafiyar Bilkisu Shema a cikin Mansoor wanda itace zabin farko a film din Sakamakon wasu dalilai aka canja zuwa Maryam YahayaGa kadan daga cikin fina finan da maryam Yahaya ta fito Aciki…
Gidan Abinci 2016Barauniya 2016Tabo2017Mijin Yarinya 2017Mansoor 2017Mariya 2018Wutar Kara 2018Jummai Ko Larai 2018Matan Zamani 2018Hafiz2018 Gidan Kashe Awo 2018Gurguwa2018Mujadala 2018 Sareenah2019 da Tunani da sauransu dai…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button