Rahotanni
Masautar Bichi Tayi Rashi Babba
Hakimin Danbatta Ya Rasu
Daga Abdulrashid Abdullahi,Kano
Allah ya karbi rayuwar sa’in masarautar Bichi
Hakimin Danbatta Alh Wada Waziri
Ya rasune A safiyar yau bayan fama da yayi da Jinya
Alh Wada Waziri nadagacikin sababbin hakimai da Aka nada A masarautar Bichi
Muna Addu’ar Allah yajikansa Allah ya gafartamasa