Labarai

Masu Rike da sarautun GarGajiya ne suke daukar nauyin Yan ta’addah A katsina, A cewar Garba shehu

Spread the love

Babban Mai temakawa shugaban kasa ta Bangaren kafafen yada labarai Malam Garba Shehu yace masu Rike da sarautun GarGajiya A jahar Katsina sune suke daukar nauyin Yan ta’addah da suka Addabi jahar Katsina da jahar zamfara
Garba Shehu yakara da cewa duk lokacin da rundunar soji zata kaiwa Yan ta’addah Hari sai sarakunan yankin su bawa Yan ta’addar labari su gudu daga maboyarsu.

Garba Shehu yana wanan. Jawabin ne A yayin da yake Gabatar da shiri Kai tsaye A tashar talabijin ta channels Wanda aka Gabatar A yau

Daga Abdulrashid Abdullahi, Kano

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button