Labarai
Masu Zagin Buhari Basu San halin da ya samu Nageriya Bane ~Ngozi Okonjo Iwela
Tsohuwar Minisatan kudin Nageriya Dr Ngozi Okonjo Tace Duk wanda ya zarga ko ya soki Shugaba Buhari to hakika bai san halin da ya tsinci Kasar bane Shugaba Muhammadu Buhari yana yin abin al’ajabi sosai kuma yana bukatar a yaba masa kuma a karfafa shi”.
Inji Tsohuwar Minisatan kudin Nageriya Dr. Ngozi Okonjo Iwela