Labarai
Masu Zanga Zanga a jihar osun sun fara haqe titunan Gwamnatin tarayyar Nageriya.
Masu zanga zanga a jihar Osun dake kudu maso yammacin Nigeria sun fara farfasa manyan Titunan gwamnati hakan ya biyo bayan cigaba da zanga zangar EnDSARS dake ayawan cin jihohin kasar ta Nigeria.
Daga Kabiru Ado Muhd