Zamantakewa
Matan Arewa Sun Zama Yan Drama Yan Film
Mata sun zama Yan Drama Sun fara haukacewa ~Rashida Maisa’a
A wannan lockdown sai kaga tsohuwar mace ta saka Tsohon mijinta a gaba tana ta sheka masa rawa domin kawai a lockdown ne shi kansa mijin sai kaga ya tsawa kamar wani gunki domin be saba gani ba maganar gaskiya wannan ba mutuncinku bane kuna Bidiyo kuna sakawa a social media idan zaku tsaya ku kama mazajenku tsakani da allah gwanda tun wurima ku fara amma wannan bazai hana ayi maki kishiya ba
Sakon Tsohuwar jarumar fina finan hausa rashida adamu Abdullahi Maisa’a ga mata masu Bidiyon rawa suna saka a social media..