Labarai

Matar sambo dasuki ta haifi ‘ya mace bayan wata shida da sako..

Tsohon Mataimakin shugaban kasa a mulkin Goodluck Jonathan kan harkokin tsaro Kanal sambo dasuki ya samu karuwar diya mace bayan wata shida da sakoshi daga gidan yari rahotanni ya tabbatar da cewa matarsa ta biyu ce haifa masa diya mace wacce itace amaryarsa..


Sambo dasuki shine wanda Gwamnatin Shugaba buhari ta daure shi bisa zargin karkatar da bilyoyin kudi wanda ake kira da kudin makamai…
to malam sambo allah ya raya maka da albarka… 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button