Tsaro

Matsalar Tsaro;- Al’ummar jihar Neja sun kai Kokensu ga Allah.

Spread the love

Al’ummar Garin Kagara a Jihar Neja sun Yi Sallah da Addo’i Kan Matsalar Tsaro dake addabarsu.

Al’ummar Yankin sun Fita Mazan su da Mata Yara da Manya, Sunje Bayan Gari sunyi Al’kunut Allah ya Kawo Musu Dauki kan Matsalar Tsaro da yaki CI yaki cinyewa a yankin.

Jihar Neja dai Na daya daga cikin Jihohin Arewa Maso Yammacin Kasar Nan dake Fama da Marsalar Tsaro.

Allah ya kawo mana Dauki…

Ahmed T. Adam Bagas

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button