Kungiyoyi

Matsalar Tsaro: Bai Kamata A ce Gwamnati Ta Kama Shariff A Kan Zanga-zangar Da Aka Gudanar A Jihar Katsina Ba

Spread the love

Daga Kais Dauda Sallau

Labarai da ya ke yawo na nuwa cewa gwamnati ta kama wanda ya shirya zanga-zanga lumana da aka gudar a jihar Katsina jiya talata 16-06-2020 kan matsalar tsoron da ke faruwa waton Nastura Ashir Shariff, Chairman of Board of Trustees of the Coalition of Northern Groups.

Ya kamata gwamnati ta yi gaggawan sake shi tunda babu wani tashin hankalin da a ka samu lokacin gudanar da wannan zanga-zangar. An yi zanga-zangar cikin lumana, abinda ya ragewa gwamnati su dauki matakai da su ka kamata ne ba wai kama wanda ya shirya wannan zanga-zangar ba.

Allah ya ba mu zaman lafiya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button