Lafiya
Kiwon Lafiya:- Babban Asbitin Kontagora zai Lakume Kudi Biliyan Daya da Rabi 1.5b.
Daga Ahmed T. Adam Bagas
Maigirma Gwamnan Jahar Neja Abubakar Sani Bello Lolo Zai Gyara Babban Asbitin Gwamnatin Jaha ta Kontagora (Genaral Hospital Kontagora) Kan kudi naira biliyan 1.5.
Al’ummar Kontagora sun nuna Matukar Farin cikinsu Kan wannan Abin Alheri da Gwamnan Yayi.