Kasashen Ketare
Matsalar Tsaro:- Kasar Nijar ta Sanya Kemarori a Kan Tituna.
Gwamnatin Nijar ta sanya Camara Kan Titunan Birnin Niamey a kokarin Gwamnatin kasar Na Inganta Tsaro.
Ko yadace Gwamnatin Nigeria Tayi koyi da Nijar Domin a Inganta Tsaro…?
Ahmed T. Adam Bagas