Kungiyoyi

Matsalar Tsaro: Kungiyoyin Matasan Yarbawa, Hausawa dana Iyamurai Sun Hade lnda Suka Kafa Wata Babbar Kungiya.

Spread the love

Kungiyoyin matasa Arewa, dana Yarbawa dana Inyamurai sun hadu inda suka kafa wata babbar kungiya da zata yi fafutukar ganin dorewar Dimokradiyya.

Matasan sun bayyana cewa tabarbarewar al’amuran tsaro dana tattalin arziki da yanda cin hanci yawa Najeriya katutu ne yasa suka yi wannan hadaka.

Mun fahimci kungiyoyin sun kai akalla 60, kamar yanda Rahoton Sahara Reporters ya tabbatar.

Kungiyar zata kasancene ba tare da Siyasa ba dan ci gaban kasa ne kawai aka ginata. Ta kuma bayyana cewa tana maraba da matasa ‘yan Kasuwa da dai sautansu.

Mun ruwaito muku wannan kungiya tace zata yi kokarin ganin duk wanda zai tsaya takarar shugaban kasa bai eyce shekaru 70 ba.

Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button