Tsaro

Matsalar Tsaro:- `Yan bindiga sunci karensu Ba Babbaka a Katsina.

Spread the love

Rahotanni Sun nuna cewa a Daren Jiya Laraba ya Bindiga sun Shiga Haramar Hukumar Funtu’a.

Yan bindigar sunyi ta Harbe Harbe a Kusa da Kasuwar Mata Dake cikin Funtu’a, Sai dai Har yanzu bamu samu Labarin Irin Ta’adin da Sukayi ba.

Ko Shekaran Jiya Ma Yan Bindigar sun Shiga Garin Kandawa dake karanar hukumar batsari ta Jahar Katsina, IndaYan Bindigar Suka Kashe Mutane biyu har lahira, kana suka Tafi da Mata bakwai sukayi garkuwa dasu.

Jahar katsina dai Itace kan gaba wajen fama da matsalar Tsaro a Yankin Arewa maso Yammacin Kasar Nan.

Sai dai a Ranar Litinin da ta gabata Hafsa Hafsoshin Kasar Laftanar Janar. Tukur Burtai ya yi Ikirarin Sun yi Nasara kan Yan Bindiga dake tada Kayar baya a yankin Arewa maso Yammacin Najeriya Inji Shi.

Ahmed T. Adam Bagas

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button