Labarai

Matsalar tsaro ‘Yan Majalisa ku tsige buhari bashi da Anfani-Aisha Yesufu

Spread the love

Shugabar kungiyar masu fafutuka, tayi kira da a tsige Shugaba Muhammadu Buhari. Aishatu Yesufu ta ce ya kamata majalisar ta kasa ta tsige Buhari saboda matsalar rashin tsaro a Najeriya. Ta yi wannan kiran ne a yayin da Majalisar Dinkin Duniya ta yanke shawarar cewa a cire Shugabannin Tsaro, biyo bayan matsalolin rashin tsaro a fadin kasar. ‘yar gwagwarmayar a wani faifan bidiyo a shafinta na Twitter ta jaddada cewa Buhari ya gaza, saboda haka akwai buƙatar tsige shi .Aisha Yesufu, mai ɗaukar nauyin Kungiyar BBBOOGirls, BBOG, ƙungiyar masu fafutuka, tayi kira da a tsige Shugaba Muhammadu Buhari.  

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button