Labarai

Matsalolin Najeriya sanannu ne, Ku kawo karshen su ba bu wani uzuri – Peter Obi ya Fa’dawa gwamnatin Tinubu

Spread the love

Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour Party, LP, Mista Peter Obi ya ce matsalolin da ke addabar al’ummar Najeriya kowa da kowa ya san su.

Obi ya ce abin takaici ne yadda aka ji masu rike da madafun iko, wadanda aka dauka aiki don magance matsalolin, Amma sun fake da cewa ba Najeriya ce kadai ke fama da talauci da yunwa ba.

Maimakon haka, ya ba da shawarar cewa shugaba na gaskiya yana bayarda mafita, da kuma tabbatar Gaskiya lokutan rikici.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button