Lafiya

Mawuyacin Halin Da Najeriya Zata Shiga Nan Da Sati Uku Saboda Covi-19.

Spread the love

Gwamnatin Najeriya Ta Bayyana Abin Da Zai Faru Makonni Uku Masu Zuwa.

Gwamnatin tarayya ta yi gargadin cewa Najeriya na iya fara kirga gawarwakin masu Covi-19 masu yawa a cikin makonni uku masu zuwa, yayin da Covi-19 ke ci gaba da karuwa.

Da Safiyar yau Lahadi Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC) ta sanar da cewa musu dauke da Covi-19 sun kai 19,808.

Shugaban Kwamitin Shugaban kasa kan COVID-19, Boss Mustapha, ya yi bayanin cewa mutanen sun karu ne saboda an kara yawan cibiyoyin gwajin cutar.

Har ila yau, Mustapha ya ya kara da cewa Nijeriya har yanzu ba ta shiga cikin bala’in cutar ta biyu ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button