Tsaro

Mayakan Boko Haram Sun Nuna Wata Sabuwar Tankar Yaki Da Suka Siya Don Yakar Sojojin Najeriya, Ko Ya Akai Suka Shigo Da Ita Najeriya?

Spread the love

Mayakan Boko Haram Sun Nuna Wata Sabuwar Tankar Yaki Da Suka Siya Don Yakar Sojojin Najeriya, Ko Ya Akai Suka Shigo Da Ita Najeriya?

Kungiyar ta’addancin nan ta Boko Haram, ta nuna sabon kayan maye ga kayan yakin su, wata sabuwar tankar yaki.

‘Yan ta’addan sun fitar da bidiyon wanda tun ranar Lahadi ya fara yaduwa ta yanar gizo.

A halin yanzu, wasu ‘yan Najeriya da suna ta tambaya ta yaya ‘yan Boko Haram suka kawo tankar sulke zuwa kasar nan ganin cewa iyakokinmu a rufe suke kuma ana tsammanin akwai tsaurara matakan tsaro a kan iyakokin.

Domin koda an bude, ta yaya zasu shigo da motar yaki mai dauke da nauyi cikin wannan kasar ba tare da an kama ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button