Rahotanni

Maza ne ke bude account din karya a social media da sunanmu..

Spread the love

Jaruma hafsat idris wacce akafi sani da barauniyar tace mazane ke bude account a social media da sunana yawancin accounts na Twitter da Instagram na bogi ne bana ainihin masu account da ake budewa da sunansu bane 
hafsat ta wallafa a shafin ta Instagram yadda ake bude account din bogi da sunanta kuma hakan abin yana bata mata rai yadda wasu ke damfara da sunanta…
Tayi kira ga masoya duk wanda yaga wani account da sunanta ya taimaka yayi tagging nata domin Daukar mataki…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button