Mata iyayenmu

Me ke kawo fyade Ga Kananan yara?

Spread the love

MARUBUCI M INUWA MH YACE WAI ME KE KAWO FYADE?

Ni idan nagani ko naji labarin anyi fyade Kai Saina Fara Tambayar Zuciyata kamar haka..

Waishi Wanda yayi fyaden bashi da matane?

Me fyaden bashi da kudin aure ne?

matarsa bata gamsar dashi ne ko kuma jaraba ce kawai

Idan bashi tsoron aikata fyade nasan bashi tsoron allah shine nace me zai hana ya nemi karuwa?

Shin Garinsu babu karuwai ne ko kuma bashi da kudi ne?

Meyasa akema kananun yara shin jaraba ce ko tsafi ne?

Me Yasa ba’a taba Hukunci mai tsanani ga me fyade ba?

Kadan kennan daga cikin abubuwan dake yawo acikin Zuciyata a duk lokacin da naji ance anyi fyade…

Lallai hakki ne kan Gwamnati ta tabbatar da cewa an hukunta mai fyade kuma hukunci mai tsanani ina goyon baya koda kuwa ace Hukuncin kisa ne…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button