Siyasa

Me yasa Pantami ya tsinewa PDP amma yanzu ya gaza tsinewa APC

Spread the love

Malamin ya fashe da kuka a Lokacin da yake tsaka da addu’a zuwa jihohin katsina zamfara sokoto borno da kuma niger kan batun Kashe kashen dake faruwa a jihohin sai dai wannan ba bakon abu bane a wajen malamin domin ko alokacin mulkin baya na Jam’iyar PDP malamin yasha rushewa da kuka Acikin Addu’arsa ta alkunut sai dai wacce Addu’ar tasa tasha banbam data yanzu Domin kuwa a wancan lokacin Malamin tsinuwa aka jiyoshi yanayi ga Jam’iyar PDP amma yanzu sai akaji malamin ya kasa kama sunan APC ko maye dalilin hakan…

wasu na ganin hakan bashi rasa nasa ba da kasancewar Shehun malamin a matsayin Minista kuma na Jam’iyar APC..
Sheikh Dr Ali isa Pantami shine Ministan sadarwar tarayyar Nageriya a yanzu haka…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button