Rahotanni

Me Yasa ‘Yan Najeriya Suka Dawo Daga Rakiyar Shugaba Buhari?

Spread the love

FARIN JINI YA KOMA BAKIN JINI ALLAH SARKI BABA BUHARI…

Ga Kadan daga Manya dalilan da Suka Sa Shugaba Farin Jininsa ya Ragu da Kaso Sab’in Cikin Dari…

Saba Alkawarin Samawa Talakawa Aikiyi,
Rashin samun tsaro ga Al’umma tare da sace mutane
Yaki da abokan Hamayya kiri kiri babu sakayawa.

Nuna Banbanci tare da Fifita Kabilar Yuruba fiye da ko wacce kabila..

Cin Amanar Jiga jigan Jam’iya da suka taimake shi lokacin Zabe…

Duk Wani Alkawari Daya Dauka Lokacin Neman Kuri’u talakawa a yanzu ya karyashi kai tsaye…

Baki dayan magoya bayan Shugaba Buhari Suna Masa Kallon Mai Cika Alkawari mai Tausayin talakawa tare da jin kansu amma a zahirin Gaskiya mutane suna ta korafi a kansa yaka yasa yadai burge Jama’a masu tarin yawa…

Wannan tunanina ne ba naku ba don haka ba lallai ne yazo daidai da ra’ayin wasu ba…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button