Fashion
Mijin Aure yana wuce gona da iri, abin da kawai nake so a yanzu shi ne wani ya sadu dani kuma a biya ni kudi mai yawa, in ji matashiya Aisha Abdulkareem.
Wata budurwa mai suna Aisha Abdulkarim ta bayyana mazajen Aure a matsayin masu wuce gona da iri, Matashiyar ta bayyana hakan ne a shafinta na Twitter, in da tace:-
“Mazajen Aure suna wuce gona da iri, abin da kawai nake so a yanzu shi ne wani ya sadu dani kuma a biya ni kudi mai yawa.”
Tuni dai mutane da dama suka fara maida mata martani, wasu na yi mata nasiha, wasu kuma suna kara zugata.