Lafiya
Minista Ya Ajiye Mukaminsa kan CoronaViris…
Mataimakin Ministan Cinikaiyya da Kasuwanci a Ghana Carlos Kingsles Ahenkorah ya Sauka daga Mukaminsa baya kinyin Biyayya kan Dokar Killace Kai.
Carlos din yaki Killace Kansa Bayan Hukumomin Lafiya a Kasar sun Tabbatar masa yana Dauke da Cutar.
Ministan Yayi Mu’amala cikin Mutane Har ya Halarci Akwatin Yin Rigistar Zabe Domin Yin Katin Zabe Gabannin Zaben da Za’ayi a Watan Disambar Wannan Shekarar.
Sanarwar Hakan Ta fitone daga Ofishin Shugaban Kasar Ghana Nana Akufo-Addo da Safiyar Yau Juma’a.
Rashin Killacewar Ministan dai Ya jawo Cece kuce a Kasar.
Daga Ahmed T. Adam Bagas