Labarai
Ministan Noma Sabo Nanono Ya Kaddamar Da Tallafin Noma A Kaduna.

Ministan Noma Alhaji Sabo Nanono Ya kaddamar da Shirin Tallafawa manoma Na Gwamnatin Tarayya a Kaduna.
Wanda Gwamnan Kaduna Malam Nasiru Ahmed El-Rufai ya Tarbi Ministan a Ma’aikatar Noma ta Jahar dake Mando a Nan Kaduna.
Ahmed T. Adam Bagas