Rahotanni

Momee Gombe ta fadi tsakaninta da Hamisu breaker

Spread the love

Daga karshe dai jaruma momee Gombe ta fadi gaskiyar abinda ke tsakanin ta da mawaki hamisu Breaker mome gombe ta rubuta tare da dora hoton hamisu Breaker a shafinta na Facebook tace ABOKIN SANA’A TA Ma’ana mawakin abokin sana’arta ne a maimakon yadda wasu ke zargin akwai soyayya a tsakanin mawakin da ita momee gombe a kwanakin bayane dai Tsohon mijin na momee ya zargi mawakin da kashe masa auren Tsakanin sa da matarsa ita momee wanda shi mawaki hamisu ya karyata hakan…
jaruma momee Gombe dai Auren ta biyu kawo yanzu tayi aure kafin ta fara fitowa a film sai kuma bayan ta fara film ta sake wani auren wanda be juma ba ya mutu, jarumar dai ana yawan ganinta da tare hamisu Breaker acikin kundin wakokinsa Album…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button