Rahotanni

Momme Gombe Bazawara mai aure biyu..

Spread the love

Momme gombe ta bayyana cewa tana matukar alfahari da masoyanta tace hakika masoya sune mu idan babusu muma babumu dole sai da masoya Sana’armu zata Cigaba. ta  bayyana hakan ne a gidan wasa rawa dake mararaban Nyanya dake abuja da jihar Nasarawa momme Gombe dai jarumace a masana’antar cannywood yanzu haka tayi aure har sau biyu a rayuwarta…

Ta ce ko yanzu na sami miji zanyi aure babu abinda zan jira miji kawai nake jira

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button