Labarai
Motar Sojoji ta buge Tsohon dan Shekaru 75 ya mutun..
Motocin Rangadin Sojojin Nageriya sun make wani tsoho dan Shekaru Sab’in da biyar 75 ya mutun har lahira a jihar katsina,
dattijon mai suna Salisu Ibrahim yaci aran gama da motar Sojojin ne a Lokacin da yaoe tafiya a bakin hanya kan keke wani bawan allah wanda abin ya faru a gaban idonsa ya tabbatar mana da cewa bayan Sojojin sun buge bawan allah ya mutu amma duk da haka basu tsaya sun duba shi ba rundunar sojan itama ta tabbatar da faruwar al’amarin inda sukayi alkawarin halartar jana’izar bawan allan