Labarai

Mu a Jihar kano mun manta da mun raba wani tallafin CoronaVirus tuni ya wuce. Ganduje

Spread the love

Mataimakin na musamman Kan Harkokin Jama’a ga Gwamnan Jihar kano Dr Abdullahi Ganduje faizu alfindiki ya rubuta a shafinsa na facebook ya Mai cewa Muda muke ‘yan farko, ai tun tuni muka manta da munyi rabon tallafin Covid 19 a jihar Kano. Hakan bashi rasa nasaba da tarwatsa dakunan abincin tallafin CoronaVirus da wasu matasa keyi a wasu jihohin Nageriya da dama Jama’a da dama na zargin Gwamnatin jihar Kano itama da boye abincin na tallafin CoronaVirus.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button