Labarai
Mun Baka awa 48 Ka fallasamu komu kai ka gidan yari Majalisa ga akpabio
Mun baka Awa 48 Ka fallasa sunayen ‘yan Majalisar da suke karbar kwangila a NDDC Majalisar ta yi barazanar kai Akpabio gidan yari idan bai bayyana sunayen ‘yan majalisar da ya zarga da karbar kwangiloli a NDDC ba.
Akpbio ya yi zargin ne a ranar Litinin, lokacin da yake amsa tambayoyi a gaban Kwamitin Majlisar kan NDDC da ke binciken zargin ruf da ciki a kan Naira biliyan 81.5 a hukumar da ke karkashin ma’aikata