Labarai

Mun bankado wani shiri na tara matasa domin gudanar da zanga-zangar tarzoma – DSS

Spread the love

Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta ce ta bankado shirye-shiryen gudanar da zanga-zangar tarzoma don bata sunan gwamnatin tarayya da hukumomin tsaro kan “lamuran da suka shafi zamantakewa da tattalin arziki”.

Hukumar tsaron ta ce shugabannin dalibai, matasa, kungiyoyin kabilanci, da kuma wasu kungiyoyi, na shirin gudanar da zanga-zangar.

Hukumar ta DSS ta ce ta gano “shugabannin wannan shiri” kuma a halin yanzu ana ci gaba da sa ido a kansu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button