Mun kashe naira biliyan 10 wajen Hidimar bikin kirismeti – A cewar shugabar hukumar NDDC
A yanzu haka daraktan mai kula da ayyukan hukumar ta NDDC, Dakta Joy Nuniel, itace ta bayyana haka ranar Jumma’a game da yadda aka matsa lamba akan kudaden da ake kashewa A hukumar inda ta kada baki tace su kan rabar da kayan kwalliya lokacin bikin Kirsimeti a bara na Naira biliyan 10.
Kuma sun bada gudummawa kowace jiha ta yanki karkashin ayyukan hukumar za ta tattara mafi karancin kudin da ta bayar a jahar Naira biliyan 1
Kwamitin yana binciken yadda aka kashe kudaden hukumar.
A karo na 15, Nunieh ta zargi Ministan Harkokin Neja Delta Godswill Akpabio da tayar da abubuwa da yawa a hukumar.
Kwamitin majalisar ya kira ministan ya bayyana a gabanta ranar Litinin din nan don ya zo ya amsa tuhumar da ake masa.
Akpabio da kansa ya yi barazanar kai karar Nunieh da cin hanci bayan tsohon shugaban hukumar ta NDDC ya yi zargin cewa ministar tan ya yi lalata da ita wanda ta ƙi amincewa
Akpabio ya ce: “Babu wani kamshin gaskiya a dukkan zarge-zargen da Ms Nunieh ta yi. Face ƙarya! Daga Abdulrashid Abdullahi,Kano